Proverbs 27:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da ka daka wawa a turmi, kana daka shi kamar hatsi da taɓarya, ba za ka fid da wauta daga gare shi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ دَ كَا دَكَ وَاوَا عَتُرْمِ دَ تَٻَرْيَ كَمَرْ غَارِنْ حَڟِ، دُكْدَهَكَ وَوَنْثِ بَذَيْ رَبُ دَشِيبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da za ka doki wawa ka bar shi tsakanin rai da mutuwa, duk da haka yana nan da wautarsa kamar yadda yake.