Proverbs 27:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tabbata ka san lafiyar garken tumakinka, ka mai da hankali ga garken shanunka;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَبَّتَ كَسَنْ لَاڢِيَرْ غَرْكُنَنْكَ، كَكُمَيِ ڧُواْڧَرِ كَلُورَ دَ شَانُنْكَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka lura da garkunan tumakinka da na shanunka da kyau iyakar iyawarka,