Proverbs 27:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da aka yanki ingirci sabon toho kuma ya bayyana aka kuma tattara ciyawa daga tuddai,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَنْ يَنْكَ ثِيَوَ، سَابَبِّے كُمَ سُتُواْهُ، عَكَنْ تَتَّارَ غَنْيَيٜىٰنْ تُدَّيْ دُواْمِنْ غَرْكٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yanki ingirici, lokacin da yake toho kana iya yankar ciyawa a gefen tuddai.