Proverbs 27:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dutse yana da nauyi yashi kuma wahala ce, amma tsokanar wawa ta fi su duka nauyi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏฺูููููฐ ููููุฏู ููููููุ ููุดู ููู
ู ููููุฏู ูููููู ุณููุงูุณูููุ ุนูู
ููุง ููููููุฑู ุฏู ููุงููุง ููุฌููฐููุงู ุชฺูขูุณู ูููููู ุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dutse da yashi suna da nauyi ฦwarai, amma nauyin wahalar da wawa zai haddasa ya fi nasu duka.