Proverbs 27:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Man shafawa mai ƙanshi da kuma turare kan faranta zuciya, gaisuwar amini kuma takan fito daga shawarar kirki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُرَارٜىٰ دَ مَنْ ڧَنْشِ سُكَنْ ڢَرَنْتَرْ دَ رَيْ، عَمَّا ڢَضٍ ثِكِنْ أَبُواْكَنْتَكَ دَغَ شَوَرَا مَيْݣَوْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Turare da man ƙanshi sukan sa ka ji daɗi, haka abuta ta ainihi takan ƙara maka ƙarfi.