Proverbs 28:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mugu mai mulki ba shi da azanci, amma duk wanda yake ƙin ƙazamar riba yakan yi tsawon rai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِنْ دَ بَاشِ دَ غَانٜىٰوَ مُوغُنٜىٰ مَيْ دَنِّيَ، عَمَّا وَنْدَ يَڧِ ڧَظَامَرْ رِيبَ ذَيْ دَطٜىٰ عَدُونِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai mulki wanda ba shi da basira yakan zama mai mugun tsanani. Amma wanda yake ƙin rashin aminci, ko ta ƙaƙa zai daɗe yana mulki.