Proverbs 28:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutumin da laifin kisa ya yi ta damunsa zai zama mai gudu don tsoro har mutuwa; kada wani ya taimake shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูู
ููู ุฏู ุงููููุญููููู ุฌููููู ูููู ููููููฐูู ู
ูุณู ุฏููููููุ ุฐููู ููุชูุบูุฏู ุญูุฑู ูููุงูููุซููู ู
ูุชูููุฑูุณูุ ููุฏู ูููู ููุชูููู
ูููููฐุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin da yake da laifin kisankai, yana haฦa wa kansa kabari da gaggawa. Kada ka yi ฦoฦarin hana shi.
Recommended Reading