Proverbs 28:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya nome gonarsa zai sami amfani a yalwace, amma duk wanda yake zaman banza zai zama matalauci a koyaushe.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฏู ูููููุงูู
ูููฐ ุบููุงูููุฑูุณู ุฐูููุณูุงู
ู ุงููุณูุดููููฐูู ุนูุจูููุซูุ ุนูู
ููุง ููููุฏู ููููููฐุจููู ุงููููููููู ุจูููุธู ุฐููู ุฌููฐููุงู ููููููุณู ุงููุณูุดููููฐูู ุชูููููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Manomin da yake aiki sosai, zai sami wadataccen abinci, amma mutanen da suke zaman banza ko yaushe, za su zama matalauta.