Proverbs 28:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya yi wa mahaifin ko mahaifiyarsa sata ya kuma ce, “Ai, ba laifi ba ne” abokin mai hallakarwa ne shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ مَيْيِ وَبَابَنْسَ كُواْ مَامَرْسَ سَاتَا، يَنَ ثٜىٰوَ «أَيْ، وَنَّنْ بَلَيْڢِے بَنٜىٰ،» دَيْدَيْ دَ طَنْ ڢَشِنٜىٰ شِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda yake yi wa mahaifinsa ko mahaifiyarsa sata, yana kuwa tsammani ba laifi ba ne, daidai da ɓarawo yake.