Proverbs 28:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai haɗama yakan jawo tā-da-na-zaune-tsaye, amma duk wanda ya dogara ga Ubangiji zai yi nasara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ ݣُوطَيِ يَكَنْ تَادَ ڢَطَ، عَمَّا مَيْ دُواْغَضَ غَ يَهْوٜىٰهْ ذَيْ يَلْوَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutum mai haɗama yana haddasa tashin hankali, amma wanda ya dogara ga Ubangiji zai sami wadar zuci.