Proverbs 28:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda yake bayarwa ga matalauta ba zai rasa kome ba, amma duk wanda bai kula da su ba yana samu la’ana masu yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ بَايَرْوَ حَنُّ سَكٜىٰ غَ تَلَكَاوَا بَذَيْ رَسَ كُواْمٜىٰبَ، عَمَّا مَيْ رُڢٜىٰ عِدُواْ غَ بُڧَاتَرْسُ، ذَيْسَامِ لَعَنَ دَيَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda yake bayarwa ga matalauta, ba zai talauce ba, amma wanda bai kula da su ba, mutane da yawa za su la'ance shi.