Proverbs 28:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai mulkin da ya danne talakawa yana kama da ruwan saman da ya lalatar da hatsi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَتَلَوْثِ مَيْ دَنّٜىٰ مَرَسَ ڧَرْڢِے كَمَرْ ضُوً ڧَنْڧَرَنٜىٰ مَيْ لَلَتَرْدَ أَمْڢَانِنْ غُواْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai mulki wanda yake zaluntar talakawa, ya zama kamar ruwa mai lalatar da amfanin gona.