Proverbs 28:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gara matalauci wanda yake tafiya babu abin zargi da mai arziki wanda hanyoyinsa mugaye ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڠُومَّ ذَمَنْ تَلَكَ تَرٜىٰدَ مُتُنْثِ، دَ ذَمَنْ مَيْ أَرْزِڧِ دَ رَايُوَرْ ݣُونَ ݣُونَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gara ka zama matalauci mai aminci da ka zama mawadaci, marar aminci.