Proverbs 3:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗana, kada ka manta da koyarwata, amma ka kiyaye umarnaina a cikin zuciyarka,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَانَ، كَدَ كَمَنْتَادَ كُواْيَرْوَاتَا، عَمَّا كَكِيَايٜىٰ عُمَرْنَيْنَ أَ ذُوثِيَارْكَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗana kada ka manta da abin da na koya maka. Kullum ka tuna da abin da na faɗa maka ka yi.