Proverbs 3:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta haka rumbunanka za su cika har su zuba, randunanka kuma su cika har baki da sabon ruwan inabi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ ضُمْبُنَنْكَ ذَاسُثِكَ دَ أَلْبَرْكُ، رَنْدُنَنْ ضُوً إِنَبِنْكَ كُمَ ذَاسُثِكَ ڢَلْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ka yi haka rumbunanka za su cika da hatsi. Za ka sami ruwan inabi mai yawa, har ka rasa wurin da za ka zuba shi duka.