Proverbs 3:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai albarka ne mutumin da ya sami hikima, mutumin da ya sami fahimi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ أَلْبَرْكَ نٜىٰ مُتُمِنْدَ يَسَامِ حِكِمَ، وَنْدَ كُمَ يَسَامِ ڢَهِمْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai farin ciki ne mutumin da ya zama mai hikima, ya kuma sami fahimi.