Proverbs 3:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama ta fi azurfa riba tana kuma da amfani fiye da zinariya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا رِيبَرْ حِكِمَ تَڢِے تَأَظُرْڢَ، دَرَجَرْتَ تَڢِے تَظِنَرِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana da riba mai yawan gaske fiye da ta azurfa, tamaninta a gare ka ya fi na zinariya.