Proverbs 3:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka ce wa maƙwabcinka “Ka yă dakata sai gobe,” idan kana iya taimakonsa yanzu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَثٜىٰ وَمَڨُوبْثِنْكَ، «كَتَڢِے، سَيْ غُواْبٜىٰ ذَنْبَاكَ،» غَاشِ، كَنَ عِيَ بِيَ مَسَ بُڧَاتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sam, kada ka ce wa maƙwabcinka ya dakata sai gobe, idan dai kana iya taimakonsa yanzu.