Proverbs 3:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka shirya kome da zai cuci maƙwabcinka, wanda yake zama da aminci kusa da kai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَشِرْيَ وَ مَڨُوبْثِنْكَ مُغُنْتَا، مَڨُوبْثِنْ دَ كُكٜىٰ ذَمَ ثِكِنْ أَمِنْثِ تَرٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka shirya kome da zai cuci maƙwabcinka, gama yana zaune kusa da kai, yana kuwa amincewa da kai.