Proverbs 3:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka zargi mutum ba dalili, sa’ad da bai yi laifi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَيِ غَرْدَمَ دَ وَنِ بَادَلِيلِ، سَعَدَّ بَيْيِ مَكَ لَيْڢِے بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka yi jayayya ba dalili da wanda bai taɓa cutarka ba.