Proverbs 3:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka ji kishin mai tā-da-na-zaune-tsaye ko ka yi sha’awar aikata ayyukansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَيِ كِيشِنْ مَاسُ تَادَ حَنْكَلِ، كُواْ كَذَاٻِ وَتَ حَنْيَرْ رَايُوَرْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka ji kishin masu ta da zaune tsaye, ko ka yi sha'awar aikata ayyukansu,