Proverbs 3:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan za ka sami tagomashi da kuma suna mai kyau a gaban Allah da kuma a gaban mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ ذَاكَسَامِ ڢَضٍ جِنِ دَ أَلْحٜىٰرِ، أَغَبَنْ اللَّهْ دَ كُمَ أَغَبَنْ مُتُمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ka yi wannan kuwa, Allah zai yi murna da kai. Za ka yi nasara cikin hulɗar da kake yi da mutane.