Proverbs 3:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
cikin dukan hanyoyinka ka amince da shi, zai kuwa sa hanyoyinka su miฦe.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฏููููู ูููููููุงููููู ุฑูุงููููุฑููู ููุบูุฑูู
ูู
ูุดูุ ุดูููููู ุฐููู ุฏูููุฏูููุชู ูููููููุงูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A cikin dukan abin da kake yi, ka tuna da Ubangiji, shi kuma zai nuna maka hanyar da take daidai.