Proverbs 30:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Maganganun Agur ɗan Yake, magana ce horarriya. Wannan mutum ya furta wa Itiyel da kuma ga Ukal,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا كَلْمُواْمِنْ سَڧُواْ نَ أَغُرْ طَنْ يَكٜىٰ؞ يَا اللَّهْ ، نَا غَجِ، عِ، نَا غَجِ، يَا اللَّهْ ، ڧَرْڢِينَ يَڧَارٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne maganar Agur ɗan Yake, da ya yi wa Etiyel da Yukal,