Proverbs 30:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kada ka baza ƙarairayi game da bawa ga maigidansa, in ba haka ba, zai la’ance ka, za ka kuwa sha wahala a kan haka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَدَ كَٻَاتَ سُونَنْ بَاوَ أَوُرِنْ مَيْغِدَنْسَ، دُواْمِنْ كَدَ بَاوَنْ يَذَغٜىٰكَ، أَ سَامٜىٰكَ دَ لَيْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka kushe bara a wurin maigidansa domin kada ka yi laifin da zai sa a la'ance ka.