Proverbs 30:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Matsattsaku tana da ’ya’ya mata biyu. Suna kuka suna cewa, ‘Ba ni! Ba ni!’ “Akwai abubuwa uku da ba sa taɓa ƙoshi, guda huɗu ba sa taɓa cewa, ‘Ya isa!’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ݣُوطَيِ تَنَدَ یَیَ مَتَ بِيُ، أَنَ كِرَنْسُ ‹بَانِ! بَانِ!› أَݣَويْ أَبُ عُكُنْ دَ بَسُ ڧُواْشِبَ، عِ، حَرْ حُطُ وَطَنْدَ بَاسَثٜىٰوَ ‹يَ إِسَ›؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Matsattsaku tana da 'ya'ya mata biyu, ana kiransu, “Ba ni, Ba ni.” Akwai abu uku da ba su ƙoshi, i, har huɗu ma da ba su cewa, “Ya isa,” wato lahira, macen da ba ta haihuwa, ƙasa wadda ba ta ƙoshi da ruwa, wuta wadda ba ta cewa, “Ya isa.”