Proverbs 30:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Akwai abubuwa uku da suke ba ni mamaki, abubuwa huɗu da ba na iya fahimtarsu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَݣَويْ أَبُ عُكُنْ دَ سَنِنْسُ يَڢِ غَانٜىٰوَتَ، عِ، حَرْ حُطُ وَطَنْدَ بَنْ سَنِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai abu uku, i, har huɗu ma, waɗanda ban iya fahimtar su ba, wato yadda gaggafa take tashi a sararin sama, yadda maciji yake jan ciki a kan dutse, yadda jirgin ruwa yake tafiya a teku, Sha'anin namiji da 'ya mace.