Proverbs 30:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Akwai abubuwa uku da duniya kan yi rawan jiki, abubuwa huɗu da ba ta iya jurewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَݣَويْ أَبُ عُكُنْ دَ سُكَسَا ڧَسَا تَغِرْغِظَ، عِ، حَرْ حُطُ وَطَنْدَ دُونِيَا بَاتَ عِيَ جِمْرٜىٰوَ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai abu uku, i, har huɗu ma waɗanda duniya ba ta jurewa da su, wato bara da ya zama sarki, wawa da ya ƙoshi da abinci, mummunar mace da ta sami miji, baiwar da ta gāji uwargijiyarta.