Proverbs 30:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Akwai abubuwa huɗu a duniya da suke ƙanana, duk da haka suna da hikima ƙwarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَݣَويْ أَبُبُوَ حُطُ عَدُونِيَا، ڧَنَانَا نٜىٰ عَمَّا سُنَدَ حِكِمَ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai ƙananan abubuwa huɗu a duniya, amma suna da hikima ƙwarai, wato tururuwa talikai ne marasa ƙarfi, amma duk da haka sukan tanadi abincinsu da rani, remaye ba ƙarfafa ba ne, duk da haka suna yi wa kansu gidaje a cikin duwatsu, fara ba su da sarki, amma duk da haka suna tafiya sahu-sahu. ƙadangare ma wanda ka iya kama shi a hannu, amma yana zama a cikin fādodin sarakuna.