Proverbs 30:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Akwai abubuwa uku da suke jan jiki da kuma taƙama a tafiyarsu abubuwa huɗu waɗanda suke kwarjini da taƙama a tafiyarsu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَݣَويْ أَبُبُوَ عُكُنْ دَسُكٜىٰ تَاڧَمَ ثِكِنْ تَڢِيَ، عِ، حَرْ مَا حُطُ وَطَنْدَ سُكٜىٰ تَڢِيَ دَ نُونَ ڧَرْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai abu uku, i, har huɗu ma da suke da kwarjini da taƙama a tafiyarsu, wato Zaki wanda ya fi dukan dabbobi ƙarfi, ba ya ratse wa kowa daga cikinsu, bunsuru da zakara mai taƙama, sarkin da yake tafiya gaban jama'arsa.