Proverbs 30:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“In ka yi wauta ka kuma ɗaukaka kanka, ko kuwa wani yana ƙulla maka mugunta, ka dāfa hannunka a bisa bakinka!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ كَايِ وَوَنْثِ كَنَ طَوْكَكَ كَنْكَ، كُواْ كَنَ شِرْيَ مُغُنْتَا، تُواْ، رُڢٜىٰ بَاكِنْكَ دَ حَنُّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ka yi wauta kana ta ɗaukaka kanka, ko kuwa kana shirya mugunta, ka tsaya ka yi tunani!