Proverbs 30:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama kamar yadda kaɗaɗɗen madara takan kawo mai, murɗa hanci kuma takan sa a yi haɓo, haka tsokanar fushi takan kawo faɗa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَدَّ مُواْڟَ مَدَرَ تَكَنْ كَٰوُاْ مَيْ، مُرْطَ حَنْثِ كُمَ تَكَنْ كَٰوُاْ جِنِ، حَكَنَنْ تَادَ ڢُشِے يَكَنْ كَٰوُاْ ڢَطَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama kaɗa madara takan kawo mai, murɗa hanci takan sa a yi haɓo, tsokanar fushi takan kawo jayayya.