Proverbs 30:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne ya taษ“a haura zuwa sama ya dawo? Wane ne ya tattara iska a tafin hannuwansa? Wane ne ya nannaษ—e ruwaye a cikin rigarsa? Wane ne ya kafa dukan iyakokin duniya? Mene ne sunansa, da kuma sunan ษ—ansa? Faษ—a mini in ka sani!
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽ ูŠูŽู‡ูŽูˆู’ ุณูŽู…ูŽ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุณูŽูˆู’ูƒูŽุŸ ูˆูŽ ูŠูŽุชูŽูปูŽ ูƒูŽุงู…ูŽ ุงู•ูุณู’ูƒูŽ ุซููƒูู†ู’ ุชูŽฺขูู†ู’ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ุณูŽุŸ ูˆูŽ ูŠูŽุชูŽูปูŽ ฺงูู†ู’ุดูœู‰ูฐ ุถููˆูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฑูุบูŽุฑู’ุณูŽุŸ ูˆูŽ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽูƒูŽฺขูŽ ุงู•ููŠูŽุงูƒูŽุฑู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุŸ ู…ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ุณููˆู†ูŽู†ู’ุณูŽุŸ ู…ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ูƒูู…ูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ุทูŽู†ู’ุณูŽุŸ ฺขูŽุทูŽุง ู…ูู†ู ุงู•ูู†ู’ ูƒูŽุณูŽู†ู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wa ya taษ“a hawa cikin Sama ya sauko? Wa ya taษ“a kama iska cikin tafin hannunsa? Wa ya taษ“a ฦ™unshe ruwa cikin rigarsa? Wa kuma ya kafa iyakar duniya? Ina sunansa, ina kuma sunan ษ—ansa? Hakika ka sani!