Proverbs 30:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Abu biyu ina roƙonka, ya Ubangiji; kada ka hana ni kafin in mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا يَهْوٜىٰهْ ، أَبُ بِيُ نٜىٰ نَا ضُواْڧَا أَغَرٜىٰكَ، كَدَ كَحَنَ مِنِسُ كَاڢِنْ إِنْمُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abu biyu na roƙe ka, kada ka hana mini su kafin in mutu.
Recommended Reading