Proverbs 30:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ba haka ba, zan wadace in ฦi ka har in ce, โWane ne Ubangiji?โ Ko kuwa in zama matalauci in yi sata ta haka in kunyata sunan Allahna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู ููุฏู ุงฺููููงููุงูุดู ุงูููููู ู
ูุณูููู ุณูููููููุ ุงูููู ุซูููฐุ โนููููููฐููููฐ ููููููููฐูู ุโบ ููุฏู ููู
ู ุงูููู ุฐูู
ู ู
ูุชูููููุซู ุญูุฑู ุงููููููุณูุงุชูุง ุงูููู ู
ูููุฏู ุณูููููู ุงูููููู ููุงููุจููู ููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don kada in wadata, har in yi musunka, in ce, โWane ne Ubangiji?โ Kada kuwa in yi talauci har in yi sata in saษi sunan Allahna.