Proverbs 31:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mijinta yana da cikakken amincewa da ita kuma ba ya rasa wani abu mai daraja.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُوثِيَارْ مِجِنْتَ تَا أَمِنْثٜىٰ دَ عِتَ، بَذَيْ كُوَ رَسَ أَلْبَرْكَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mijinta yakan amince da ita, ba kuwa zai yi hasara ba.