Proverbs 31:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Takan zaɓi ulu da lilin ta yi ta saƙa da hannuwanta da farin ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَكَنْ نٜىٰمِ عُلُ دَ ظَرٜىٰنْ لِيلِنْ، تَيِ سَاڧَ دَ حَنُّوَنْتَ ثِكِنْ ڢَضٍ ثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Takan samo ulu da lilin, ta yi saƙa da hannuwanta da farin ciki.