Proverbs 31:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ita kamar jirgin ’yan kasuwa ne tana kawo abincinta daga nesa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَنَ كَٰوُاْ عَبِنْثِ دَغَ نٜىٰسَ، كَمَرْ جِضَاغٜىٰنْ ضُوَ مَاسُ تَڢِيَرْ كَاسُوَنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Takan kawo abincinta daga nesa, kamar fatake.