Proverbs 31:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Takan farka tun da sauran duhu; ta tanada wa iyalinta abinci ta kuma shirya wa ’yan matan gidanta ayyukan da za su yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَكَنْ تَاشِ كَاڢِنْ وَايٜىٰوَرْ غَرِ، تَكَنْ تَنَدَ عَبِنْثِ غَ عِيَلِنْ غِدَنْتَ تَكَنْ شِرْيَ وَیَنْ مَاتَانْ غِدَنْتَ عَيْكِنْيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Takan yi asubanci ta shirya wa iyalinta abinci, ta kuma shirya wa 'yan matan gidanta aike-aiken da za su yi.