Proverbs 31:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Takan lura da gona sosai ta kuma saye ta; daga abin da take samu na kuɗin shiga take shuka gonar inabi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَكَنْ لُورَ سُواْسَيْ كَاڢِنْ تَسَيَ غُواْنَ، دَ رِيبَرْ عَيْكِنْ حَنُّنْتَ تَشُوكَ غُواْنَرْ إِنَبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Takan lura da gona sosai kafin ta saya, da ribar da ta ci take dasa gonar inabi.