Proverbs 31:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da hannunta take riƙe abin kaɗi ta kuma kama abin saƙa da yatsotsinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَنُّوَنْتَ سُنْ عِيَ نَطَ ظَرٜىٰ، تَنَ كُمَ سَاڧَ دَ حَنُّنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da hannunta take kaɗi, tana kuma saƙa da hannuwanta.