Proverbs 31:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Takan yi riguna na lilin ta sayar; takan kuma sayar wa ’yan kasuwa da ɗamara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَكَنْ سَاڧَ رِيغُنَنْ ظَرٜىٰنْ لِيلِنْ تَسَيَرْ، تَكَنْ سَيَرْ وَ یَنْ كَاسُوَ أَبِنْ طَمَرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Takan yi riguna na lilin ta sayar, takan kuma sayar wa fatake da abin ɗamara.