Proverbs 31:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don kada su sha su manta da abin da doka ta umarta, su hana wa waɗanda aka danne hakkinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ كَدَ ڢَا سُشَا سُمَنْتَادَ دُواْكَا، كَدَ سُكَاسَ يِنْ شَرِيعَرْ غَسْكِيَ عَكَنْ مَاسُ شَنْ وَهَلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don kada su sha su manta da doka, su kuma kauce wa gaskiya a shari'ar waɗanda aka zalunta.