Proverbs 31:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Yi magana domin bebaye, domin hakkin dukan waɗanda suke naƙasassu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يِمَغَنَ أَمَدَدِنْ مَرَرْ عِيَ مَغَنَ، دُواْمِنْ عَكِيَايٜىٰ حَكِّنْ دُكَنْ مَرَسَ تَيْمَكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka yi magana domin bebaye, domin kuma hakkin dukan waɗanda ba su da wani mataimaki.