Proverbs 4:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗana, ka kula da abin da nake faɗa, ka saurara sosai ga kalmomina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَانَ، كَسَوْرَرِ أَبِنْدَ نَكٜىٰ ڢَطَا، كَكَسَ كُنّٜىٰ غَ كَلْمُواْمِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗana, ka kula da abin da nake faɗa. Ka kasa kunne ga kalmomina.