Proverbs 4:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama rai ne ga waɗanda suke nemansu da kuma lafiya ga dukan jikin mutum.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا رَيْ نٜىٰ سُو غَ وَطَنْدَ سُكَ سَامٜىٰسُ، وَرْكٜىٰوَثٜىٰ كُمَ غَ دُكَنْ مُتَنٜىٰنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su ba da rai da lafiya ga dukan wanda ya fahimce su.