Proverbs 5:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗana, ka mai da hankali ga hikimata ka saurara da kyau ga kalmomin basirata,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَانَ، كَكَسَ كُنّٜىٰ غَ حِكِمَتَ، كَبُوطٜىٰ كُنُّوَ غَ مَغَنَرْ بَسِيرَتَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗana, ka mai da hankali, ka kasa kunne ga hikimata da basirata.