Proverbs 5:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ƙarshen rayuwarku za ku yi ta nishi, sa’ad da namanku da jikinku suka zagwanye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَڧَرْشٜىٰنْ رَنْكَ كُمَ كَنَ نِيشِ ثِكِنْ ذَاڢِ، سَعَدَّ ثِيوُاْ يَثِنْيٜىٰ جِكِنْكَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku kwanta kuna nishi a kan gadon mutuwa, namanku da tsokokinku za su zagwanye.