Proverbs 5:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari maɓulɓulanka ya zama mai albarka, bari kuma ka yi farin ciki da matar ƙuruciyarka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ ضُوَنْكَ يَذَمَ دَ أَلْبَرْكَ، كَيِ ڢَضٍ ثِكِ دَ مَاتَرْكَ تَڧُرُثِيَرْكَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka ka yi farin ciki tare da matarka, ka yi murna da budurwa da ka auro,