Proverbs 5:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙaunatacciyar mariri, barewa mai kyan gani, bari mamanta su ishe ka kullum, bari ƙaunarta ta ɗauke hankalinka kullum.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ݣَكْݣَوَرْ غَنِ كَمَرْ بَرٜىٰوَ، كُواْ یَرْ بَرٜىٰوَ مَيْ ݣَنْ غَنِ؞ بَرِ نُواْنُوانْتَ سُإِشٜىٰكَ كُلُّمْ، ڧَوْنَرْتَ كُمَ يَشَا كَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kyakkyawa mai kyan gani kamar barewa. Bari kyanta ya ɗau hankalinka. Bari ƙaunarta ta kewaye ka.